Aure ya tabbata tsakanin bilkisu da kofur audu, shin kuna tunanin bilkisu zata karbi wannan aure kuwa? Shirin dadin kowa Zango Na 6, Kashi na 13 zai zo kan manhajar mu ta AREWA24 On Demand a yau da misalin karfe 6 na yamma, sannan zai zo akwatin talabijin dinku a gobe Asabar da misalin karfe 8:00 na dare. #AREWA24 #Takuce #Dadinkowa #AREWA24OnDemand #Dadinkowazangona6
Ещё видео!