Imam Dr. Idris Abdul-Aziz Dutsen Tanshi, Bauchi. Ya gabatar da Sallar Idi tare da Khuduba a Musallal Eid dake cikin Games Village a nan garin Bauchi.
Khudubar ta kushe abubuwa guda uku ne.
Kamar yadda zakuji daga bakinsa.
Yan uwa munaso kowa ya bada gudumawarsa ga wannan channel namu ta hanyar danna alamar subscribe.
Taqabbalal Lāhu Minna wa Minkum.
Ещё видео!