#Falaludorayi #dorayifilmltd #HausaSeries #Sitcom
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilmantarwa ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
#GidanBadamasi. Sabon shirin zai dinga zuwar muku duk ranar Alhamis (Thursday) da karfe 8:00 na dare, sannan a maimaita ranar Lahadi (Sunday) 9:00 na safe a tashar #arewa24channel
Shirin: Nazir Adam Salih
Daukar hoto: Nelcon Nel
Labari @falalu_a_dorayi
Tsarawa @nazir_adam_salih
Bada Umarni
@falalu_a_dorayi
@nasiralikoki
@muhammadmisardauna
Yan Wasa
@gidanbadamasi
@Nuradandolo
@magajiibrahimmijinyawa
@adizatou
@sulaiman_bosho
@tijjani_asase
@mustapha_nabraska
@official_ummahshehu
@hauwawaraka1
@real_hawwa_ayawa
@horodanmama1
@aminumirror
@real_ibrahim_yala
@sani_dan_gwari
@dorayifilms
Ещё видео!