Jaruma Nafisa Abdullahi ta saki wani video a shafinta na instagram da tik tok indaii tabayyana cea ta dade batayi rawa ba kuma yanzu tayi, amma ko da sakin videon na ta jama'a da dama sun fadi albarkacin bakinsu akan videon
Mun gode da kasancewa da mu a ko da yaushe, kar ku manta ku dannan SUBSCRIBE domin Kasancewa da mu a ko da yaushe don samun sabbin shirye shiryen mu, Burin mu a kullun shine mu kawo muku shirin da zai Ilimantar da nishadantar da ku, Mungode
#arewa #hausa #tutorial #hausatutorial #nishadi #film #sabonfilm #mubarakeeytv #kannywood #hausa #nafisaabdullahi
Ещё видео!