Wannan sata zuciya bata satu ba sallau, har tsaraba mari su dangoten dadin kowa ya samu a wajen lantantan🤣🤣 Ku kasance da shirin Dadin Kowa An yanka Ta tashi Zangon Na 7 Kashi Na 5 akan manhajar AREWA24 On Demand kadai, sati biyu kafin ma a haska shi a talabijin. Kar ku bari chakwakiyar nan ta wuce ku! #AREWA24 #Takuce #Dadinkowa #AREWA240nDemand #Dadinkowazangona7
Ещё видео!