Tarihin Jamhuriyar Nijar
Jamhuriyar Nijar ta samo sunan ta ne daga kogin Naija duk kuwa da cewa ba ta kusa da wata babban mashigin ruwa. Nijar na makwabtaka da Najeriya da Benin ta kudanci, Burkina Faso da Mali ta yammaci, Aljeriya da Libiya ta arewaci, sai kasar Chadi ta bangaren gabas.
Kodayake sai a cikin karni na goma sha tara ne Turawa kamar Mungo Park dan kasar Burtaniya, suka fara shiga can bangaren kogin Naija, to amma dai tun kafin wannan lokacin Faransa ke ta kokarin ganin ta mallaki Nijar, inda ta samu nasara a shekarar 1890.
A wannan lokaci Faransa ta na da gwamnonin dake tafiyar da harkokin dukkanin yankunan da ta mamaye a yammacin Afirka ciki harda Nijar, wadanda ke aiki karkashin babban gwamna, wanda ke zaune a Dakar na kasar Senegal.
Ranar goma sha takwas ga watan Disambar shekarar 1958, Niger ta zamo Jumhuriya mai cin gashin kanta a karkashin ikon Faransa.
Sannan a ranar uku ga watan Agusta na 1960, jamhuriyar Nijar ta samu 'yancin kai, wato shekaru hamsin da suka wuce.
Kalubale
Jamhuriyar Nijar ta yi fama da juyin mulki daga sojoji daban daban wadanda suka mamaye madafen iko a kasar bayan ta samu 'yancin kai.
Kasar wacce ke fama da matsanancin fari, na fadi-tashin ciyar da jama'arta.
Babban abin da take fitarwa dai shi ne ma'adanin Uranium wanda shi ma a shekarun baya ya fuskanci rashin tabbacin farashi, yayin da kwararowar hamada ke barazana ga aikin noma.
Amma a gefe guda kasar na fatan fara hako man fetur wanda ka iya bunkasa tattalin arzikinta.
Bayan samun 'yancin kai, kasar ta fuskanci mummunan fari wanda ya lalata albarkatun noma.
Kasar dai ba ta da wani tsarin ilimin Firamare na azo a gani, abin da ya sa take cikin jerin kasashen da ke fama da rashin ingantaccen ilimi a duniya.
Harkar lafiya ma ba ta da kyau sosai, kuma akwai yaduwar cututtuka a ko'ina cikin kasar.
A lokuta da dama kasar ta yi fama da boren 'yan tawayen Abzinawa a Arewacin kasar.
Sai dai a shekara ta 2009, gwamnati da 'yan tawayen sun sanya hannu kan yarjejeniyar samar da zaman lafiya a birnin Tripoli na kasar Libya.
FRESH AREWA TV. It is a site that brings you accurate, informative, educational and entertaining news. Including tafsir sermons by scholars and world news, Hausa songs, Hausa movies and many more stories related to the kannywood industry. This is a site that spreads its message on social media sites including YouTube. We welcome your suggestions, corrections or complaints at any time and we look forward to hearing from you. Because in this way we will improve the product as you would Benefit. We do not abuse or defame anyone on any of the sites on which we present our programs. Thank you for being with us at all times. Thank you for subscribing.
FRESH AREWA TV. Shafi ne da zai dinga kawo muku sahihan labarai fadakarwa ilmantarwa dakuma nishadantarwa. Gami da wa'azin tafsiri daga malamai dakuma labaran duniya da wakokin hausa da fina finan hausa da dama sauran labaran da suka shafi masana'antar kannywood.
Wannan shafi ne da ke yada labaransa a shafukan sada zumunta ciki harda manhajar Youtube.
Muna maraba da shawara ko gyara ko korafi A Kowanne Lokaci Kuma A Shirye Muke da Mu amsa daga gare ku. Domin ta haka zamu inganta Abin kamar yadda zaku Amfana. Bamu Yadda da zagi cin mutumci ko bata sunan wani ba a duk kan nin shafukan da muke gabatar da shirye shiryen mu. Mungode da kasancewa tare damu a koda yaushe Mun Gode da Subscribe dinku.
#FreshArewaTv
#Muryararewahausatv
#Hausabakwaitv-24
#Niger
#Maradi
#Zinder
#Yamai
#Damagaran
#Tahoua
#Diffa
#Nigerrepublic
#Nigeria
#Kano
#Kaduna
#Bauchi
#Maiduguri
#Damaturu
#Yobe
#Lagos
#Hausa
#Hausawa
#Tsakargida
#Izzarso
#Bakoritv
#Adamazango
#Alinuhu
#Sanidanja
#Buhari
#Kwankwaso
#Zulum
#Atiku
#Pdp
#Apc
#Sheikhdaurawa
#Dahiruusmanbauchi
#Asadussunna
#MuryarArewahausatv #FreshArewatv #Alinuhu #Adamazango #Izzarsobakoritv #Bakoritvzzarso #Hamisubreaker #Arewa24 #LabarinaArewa24 #DadinkowaArewa24 #GidanbadamasiArewa24 #KwanacasainArewa24 #Hausanovels #Alijita #Hamisubreakerdorayi #NuraminuwaAlbums2021 #Wakokinnuraminuwa #Wakokinumarmshareef #HausatoprayuwarAmina #Tsakargidachannel #Gargada #Alinuhuchannel #Abduljabbar #SheikhAbduljabbar
#Gargadaseries #GargadaAlinuhuchannel #NuraminuwaAlbumnew #SheikhAahmadgumi #MuqabalarAbduljabbar
#Ramadantafseer2021
#Ummizeezee #Ummirahab #Tafsirinramadan2021
Ещё видео!