Kenya ta sake korar dan gwagwarmayar nan, Miguna Miguna, daga kasar, duk da hukuncin da kotu ta yanke.
Malala Yousafzai ta koma kasarta Pakistan a wani yanayi mai sosa rai, shekaru shidda bayan 'yan Taliban sun harbe ta.
A Ghana har yanzu ana korar mutanen da ake zargi da maita daga tsakankanin al'umma, duk da cewa gwamnati ta haramta yin hakan.
Ещё видео!