Today, Sunday 3rd November is the 2024 International Day of Prayer for the Persecuted Church.
We call on all Christians today to pray in their homes, churches, schools and groups for the Persecuted Nigerian and global church.
Here are a few prayer points to get you started;
1. Pray for the victims of marginalization, violent attacks and kidnapping across Nigeria. Particularly those still in captivity like Rev. and Mrs. Paul Musa.
2. Pray for the Nigerian ethnic nationalities whose communities are infested with attacks from Boko Haram and Fulani terrorists.
3. Pray for Pastors, missionaries, and Church Workers, working in risky and vulnerable areas across Nigeria.
4. Pray for the Nigerian church, that it will not miss the benefit of the fellowship of this suffering with Christ.
5. Pray for Christians suffering in other parts of the world like
a) Africa (Eritrea, Burkina Faso, North Africa),
b) The Middle East,
c) Asia (China and North Korea) and others.
6. Pray that the Universal church will not get weary of standing with persecuted Christians all over the world.
1. Yi addu'a domin masu fuskantar kuntatawa, hargitsin hari da awon gaba ko garkuwa da al'umma a fadin Najeriya baki Daya.
2. Muyi addu'a domin kabilu da al'ummomin Najeriya da aka wargaza su da hare-hare daga wurin Boka Haram da Fulani yan ta'adda.
3. Yi addu'a domin Fastoci, Masu Bishara, Ma'aikatan Ikkilisiya, masu aiki a wuraren hatsari da tsautsayi a fadin Najeriya.
4. Yi addu'a domin Ikkilisiyoyin Najeriya, domin kar su kasa fahimtar ribar da ke tare da zumunta cikin shan wuya da Almasihu.
5. Yi addu'a domin Kristocin da ke fuskantar Tsanani a wasu fanonin duniya kamar -
a= Afrika (Eritrea, Burkina Faso, Afrika ta Arewa),
b= Gabas ta Tsakiya,
c= Ashiya (Chana da Koriya ta Arewa) da sauransu.
6. Yi addu'a domin Ikkilisiya ta Duniya baki Daya domin kada ta kasala wurin tsayawa da Kristocin da ke fuskantar tsanani a duniya baki Daya.
Ещё видео!