Wannan shine darasi na farko a wannan littafi mai albarka na Sahihu Muslim. Dr Idris Abdul-Aziz ya fara gabatar da wannan karatun ne Ranar Alhamis 05/01/2023.
Yan uwa muna bukatar kuyi sharing sannan Ku danna alamar SUBSCRIBE. Wannan zai taimaka mana wajen ci gaba da kawo maku karatuttukan malaman musulunci. Allah Madaukakin Sarki ya anfanar damu da abinda zamu koya a cikin wannan littafi.
Ещё видео!