Tambyaoyi
1. Shin ƙaddarorin halitta na iya zama dalilin fasa aure bayan gano su
ga wanda za'a aura?
2.Shin nagarta ko rashin ta ga wakilan aure (waliyyai) na iya yin tasiri
ga inganci ko nagartar auren da suka haɗa?
3.Shin wani siffofi ne da zaran ‘ƴa mace ta siffanta da su takan
kasancewa mafi cancanta da aure, kuma wanne ne idan suka
bayyana gare ta sukan tabbatar da illar aurenta ?
Za ku iya turo naku tambayoyin zuwa ga wannan akwatun sakon namu auratayya101@gmail.com
Tambayoyin Auratayya | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Теги
gombetafsir al qurantafsirpantamipantami 2022kabiru gombetafsir ramadan 2022guruntumdarul hadithdaurawamalam aminu daurawadaurawa tafsir 2022tafsir daurawa 2022daurawa tafsir 2021tambaya da amsa daurawatambayoyi da amsa daurawaamdaurawatafseer 2022 sheikh dr muhammad aliyutafseer 2022 sheikh dr muhammadtafseer 2022 sheikh dr2022 sheikh dr muhammad aliyuauratayya daurawadaurawa auratayyatambayoyin auratayyatambayoyin auratayya daurawa