Dadin Kowa An Yanka Ta Tashi | Zango na 7 | Promo | Nasir Zai Iya hakura da Stephanie | AREWA24 - Смотреть видео или скачать видео в MP4, музыку MP3 на телефон или компьютер
Shirin nan naku mai farin jini wato Dadin Kowa Anyanka Tatashi zango na 7 zai zo muku a gobe da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar #AREWA24OnDemand kadai. Kar ku bari chakwakiyar nan ta wuce ku! #AREWA24 #Takuce #Dadinkowa #Dadinkowazangona7 #arewa #North #hausa