Ina masu burin ganin ƴa ƴansu sun zama shahararrun ƴan wasan ƙwallon ƙafa irin su Ahmed Musa, Lionel Messi, Cristiano Ronaldo da Jay Jay Okocha.
Toh ga dama ta samu......Domin kuwa, Makarantar koyon ƙwallon ƙafa tare da ƙyanƙyasan ƴan wasa na PDSL Football Academy, ta himmatu wajen bawa yaran ku ingantaccen ilimin ƙwallon ƙafa, inda ta tanaji ƙwararrun masu horar da ƙwallo kafa da duniya ke alfahari dasu.
Mun tanadi kayan wasa na zamani domin koyar da ƙwallon ƙafa a zamanan ce. A PDSL Football Academy, muna koyar da ƙwallon ƙafa tun daga matakin ABCD zuwa Z, a cikin fili tare da ɗaukar darasi a cikin ajujuwan da muka tanadar domin ƙwallon ƙafa.
PDSL Football Academy, na gudanar da ayyukanta ne a ranakun Alhamis, Juma'a, Asabar da kuma Lahadi.
Zaku iya samun mu a gidan wasa na Ahmed Musa Sports and Fitness Center, dake CBN Quarters, Hotoro. Ko kuma ku kira mu ta lambar waya 08035549262.
PDSL Football Academy, gidan koyar da ƙwallon ƙafa tun daga tushe........!
Ещё видео!