1.Najeriya na daukar hankalin masu halartar taro kan sauyin yanayi na COP karo na 29 wanda ke gudana a kasar Azerbaidjan.
2.'Yan adawa a Jamhuriyar Benin sun kafa sabon kawance mai da'awar ceto dimokuradiyya da ta tabarbare a karkashin mulkin Partice Talon yayin da ake tunkarar zaben shugaban kasa na 2026.
3.A Jamhuriyar Nijar an bude babban zaman taro kan yunkurin cimma muradun karni na 2030 kan mace-macen mata da kananan yara a lokacin haihuwa.
4.Majalisar Dinkin Duniya ta ba da rohoton cewa mayakan Houthis na Yemen na cajar makuden kadade don barin jiragen ruwa yin zirga-zirga a yankin da suke kai hare-hare.
5.Labarin wasannin: Halin da ake ciki a game da wasannin neman gurbin buga gasar AFCON ta 2026.
Ещё видео!